News

Ta ƙara da cewa WHO za ta sallami manyan ma’aikata da ke matsayi na jagoranci a shelkwatarta da ke birnin Geneva na ƙasar Switzerland, kodayake ba su kadai matakin zai shafa ba. A watan Afrilu ...
Cutar AIDS tana iya zama annoba ga duniya baki daya sakamakon matakin Amurka na katse taimakon agajin kasashen duniya, kuma tilas a maye gurbin taimakon idan ana neman kare duniya daga shiga ...
Sojojin gwamnatin Sudan sun ƙwace iko da Khartoum, babban birnin Sudan kimanin shekara biyu bayan dakarun RSF sun fatattake su. BBC ta samu shiga cikin kariyar sojojin na Sudan domin ganin yadda ...
The best free logo maker is a great choice for those who need to create logos for their businesses without paying for subscriptions or licenses. I'll cut to the chase: for a free logo designer ...
The best logo maker is an essential design tool for anyone looking to differentiate their brand online. My round-up here offers apps ideal for designers and non-designers who need to help their ...
Wani rahoton kungiyar kare hakin bil adama Human Right Watch ya zargi dakarun sa-kai na VDP a Burkina Faso da hallaka gomman fararen hula a cikin ranakin 10 da 11 ga wanan watan na Maris. A farkon ...
Newcastle United ta yi nasarar lashe Carabao Cup na bana, bayan doke Liverpool 2-1 ranar Lahadi a Wembley. Newcastle ta fara cin ƙwallo ta hannun Dan Burn daga baya Alexander Isak ya kara na biyu ...
MLB, Topps and Nike have partnered to recognize baseball's elite performers from last season with custom gold-embellished MLB logos on their jerseys that will then be used to create trading cards.
An tabbatar da Kudurin dokar bayan da kuri’u aka kada kuri'a 54-46 wanda ya kawar da wani kalubale na tsarin da zai dakatar da mahawara akan matakin wanda ake bukatar akkala kuri’u 60. Cikin wata ...
A yayin da Kremlin ta ce tana jiran karin bayani daga Washington kan wannan shirin tsagaita wuta na kwanaki 30, gwamnatin Trump ta dauki matakin janye dakatarwar taimakon soji da bayanan sirri ga ...
Matakin Zelensky na zuwa ne kwanaki kalilan bayan wata ziyara da ya kai ofishin shugaban Amurkan, inda ya ayyana Putin a matsayin makashin al'umma kuma dan ta'adda.
Lenovo UEFI Boot Logo Changer is a rust program designed to modify the Boot startup logo on Lenovo devices with UEFI firmware. This tool allows u to customize the boot logo with different format image ...