News

musamman wajen ganin an hukunta waɗanda ke da hannu a lamarin Matakin miƙa wa Amurka matasan, ya zo ne a daidai lokacin da hukumomin Congo ke kokarin ƙulla wata yarjejeniyar ma'adinai da Fadar ...
Hotunan kamfanin dillancin labarai na reuters sun nuna wasu motoci na shiga ginin karamin ofishin jakadancin Rasha dake tsakiyar birnin Istanbul. Ma'aikatar harkokin wajen Rasha ta bayyana cewa ...