Zainab Suleiman wata uwa ce mai shayarwa, ta ce kamar watanni bakwai da suka gabata, tana iya sayen kayan abinci da ke taimaka mata wajen samun isashen ruwan nono. Takan sayi abubuwa kamar ...